ha_2ki_tn_l3/13/06.txt

18 lines
878 B
Plaintext

[
{
"title": "ba su kauce daga zunuban gidan Yerobowam ba",
"body": "dakatar da zunubi , ana magana ta ne a matsayin sun bar yin zunubi. ana iya bayyana wannan a kyakyawan tsari. AT: \" Isra'ila basu bar aikata zunubi da Yerobowam yayi ba \" ko Isra'ila ta cigaba da da aikata zunubin da Yerobowam yayi \"(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "gidan Yerobowam",
"body": "\"Iyalan Yerobowam\""
},
{
"title": "ya halakar da su",
"body": "ya halakar da sojojin Yehoahaz"
},
{
"title": "da su kamar ƙaiƙai a lokacin casa",
"body": "sojojin Aramiyawa sun yi wa rundunar Isra'ila rauni sosai har abin da ya rege ya zama bashi da amfani wand ana iya kwatantashi da ƙaiƙai alkama da maaikaci ya tataka a lokacin girbi.AT: \" ya murƙushe su kamar yadda ma'aikaci ke murƙushe ƙaiƙai kalkashin ƙafafunsa a lokacin girbi \" (Duba: figs_simile)"
}
]