ha_2ki_tn_l3/10/10.txt

18 lines
852 B
Plaintext

[
{
"title": "sai ku san cewa",
"body": "\"fahimta\"ku san gaskiya"
},
{
"title": " ba wani sashe na maganar Yahweh,...da zai faɗi ƙasa,",
"body": "wannanyayi magana game da komai da ke faruwa bisa ga magana da Yahweh ya faɗi da cewa zai faru, sai ka ce wani abu daya ya fadi ya mutu kuma a kasa AT: \" ba wani sashe na maganar Yahweh...zai faɗi \" ko \" kowane sassahe na maganar Yahweh zai zo ga wuchewa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "domin Yahweh ya yi",
"body": "wannan maganar Yahweh ya sa a karkashe zuriyar Ahab , kamar shi da kansa ne ya kashe su AT: \"Yahweh ya yi abin da ya fada\" (Duba : figs_metaphor)"
},
{
"title": "har ta kai ga ba wanda ya ragu.",
"body": "wannan na nufin cewa duk an kashe su . AT:\" har sai da aka kashe su duka\" ko \"har sai da dukan su sun mutu (Duba: figs_euphemism)"
}
]