ha_2ki_tn_l3/09/30.txt

22 lines
1001 B
Plaintext

[
{
"title": "yi kwalliya ta yi wa idonta zane ta gyara gashinta",
"body": "\"sa kayan kwalliya, sa kanta ya kyan gani\""
},
{
"title": "Kana zuwa da salama ne, kai Zimri, an kashe shugabanka ne?",
"body": "Yezebel tayi amfani da wannan tambayar ta zargi Yehu da bai zo da salama ba. za a iya ce wa. AT: \"lailai ba ka zo da salama ba, kai Zimri, makashin shugabanka\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "kai Zimri, makashin shugabanka",
"body": "a nan Yezebel ta kira Yehu ''Zimri'' ta nuna shine ya kashe shugabansa. Zimri shugabane na sojojin Isra'ila waɗanda suka kashe sarkin Isra'ila saboda yana son ya zama sarki. AT: \"ka kashe shugabanka, kamar yadda zimri ya kashe shugabansa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zimri",
"body": "wannan sunan na mijine. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "wanda yake a gabana",
"body": "\"a zama a gaban wani\" na nufin a goyi bayansa da kuma yi masa biyayya. AT: \"wanene ke yi min biyayya\" (Duba: figs_idiom)"
}
]