ha_2ki_tn_l3/08/25.txt

38 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan bayanai:",
"body": "Ahaziya ya zama sarkin Yahuda."
},
{
"title": "A shekara ta sha biyu ta Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila",
"body": "wannan ya lokacin da Ahaziyaya far mulkin Yahuda fara daga inda Yahoram, sarkin Isra'ila na yanzu ya yi mulki. AT: \"a shekara ta biyar da Yoram ɗan Ahab yake sarautar Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "shekara goma sha biyu",
"body": "\"shekara 12\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "shekara ashirin da biyu",
"body": "shekara biyu**-\"shekaru 22\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Ataliya ... Omri",
"body": "ataliya sunan mace ne. Omri sunan mace ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ahaziya ya yi tafiya a hanyar",
"body": "A nan \"tafiya\" na nufin yanayin rayuwarsa. AT: \"Ahaziya yayi rayuwa irin ta sauran\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "gidan Ahab",
"body": "A nan \"gida\" Ahab na nufin iyalinsa. AT: \"iyalin Ahab\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya yi abin da ke mugu a gaban Yahweh",
"body": "A nan \"gaban\" Yahweh na nufin abinda yayi tunani. AT: \"ya yi abubuwan da Yahweh yaga mugu ne\" ko \"ya yi abubuwa da Yahweh nuna mugune\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "surukin gidan Ahab ne",
"body": "suruki ga gidan Ahab**-wannan ya bayyana dangantaka tsakanin Azariya da Ahab. Azariya shine ya auri 'yar Ahab.AT: \"yaron surukin Ahab\" ko \"jikin sarki Ahab\" (Duba: figs_explicit)"
}
]