ha_2ki_tn_l3/24/10.txt

10 lines
600 B
Plaintext

[
{
"title": "Yehoiacin sarkin Yahuda ya je ya tari sarkin Babila, shi da mahaifiyarsa da barorinsa da 'ya'yansa da hafsoshinsa.",
"body": "maiyuwa zaka iya yin bayyani dala dala dalilin da ya Yehoacin ya je ya hadu da Nebukadnezza AT:\"sai Yehoiacin sarkin Yahuda ya je ya tari sarkin Babila, shi da mahaifiyarsa da barorinsa da 'ya'yansa da hafsoshinsa. Sarkin Babila ya kama shi , shi kuma ya mika kai\" (duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sarkin Babila ya kama shi a shekara ta goma sha takwas ta mulkinsa",
"body": "\"a shekara ta bakwai na sarkin Babila ya kama Yehoiacin\" "
}
]