ha_2ki_tn_l3/24/08.txt

14 lines
718 B
Plaintext

[
{
"title": "Nehushta... Elnatan",
"body": "Nehushta sunnan na mace ne , Elnatan sunnan na miji ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh",
"body": "ana iya fassra wannan wannan kalmar \"mugunta\" a matsayin dangin jumla \"abin da...mugunta . a gaban Yahweh ya dangan ne game da yadda ya zartas da wani abu. duba zaka ka fassara wanna a cikin 3:1. AT: Ya yi ayukan mugunta a gaban Yahweh\"ko yayi abubuwanda Yahweh yana dubansa a matsayin mugunta\" (Duba: figs_nominaladj and figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya yi dukkan abubuwan da mahaifinsa ya yi",
"body": "wannan haɓakawa ne \" AT: \"ya yi dukkan zunnuban da mahaifinsa ya yi\"(Duba: figs_hyperbole)"
}
]