ha_2ki_tn_l3/13/22.txt

14 lines
747 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ya yi alheri ga Isra'ila, ya kuma ji tausayin su ya kuma kula da su.",
"body": "zai zama da amfani a rarabe wannan jumlolin zuwa wasu kananan sasa AT: \"amma Yahweh ya yi alheri ga Isra'ila, ya kuma ji tausayin su ya kuma kula da su. (UDB)"
},
{
"title": "Don haka Yahweh bai hallakar da su ba",
"body": "Alkawalin Yahweh shine dalilin da ya sa bai halaka Isra'ila ba. ana iya fadin wannan a sarari.AT:\"Don haka Yahweh bai hallakar da su ba\" ko saboda wannan alkawali Yahweh bai hallakar da su ba (duba: figs_explicit)"
},
{
"title": " bai kore su daga gare shi ba.",
"body": "an yi maganar kora na Yahweh, kamar a ce ya kore su Isra'ila daga fuskar AT: \" bai kore su \"(UDB) (duba: figs_metaphor)"
}
]