ha_2ki_tn_l3/10/15.txt

18 lines
826 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko zuciyarka na tare da ni, kamar yadda zuciyata ke tare da taka?...Tana nan",
"body": " \"zuchiyan\" mutum a nan na magana ne akan biyaya, idan biyayarka na tare da wani ya na nuna cewa kuna tare. AT: \" zaka yi mani biyaya, kamar yadda zan yi maka biyaya\"... zan yi (Duba: figs_metonymy and figs_idiom)"
},
{
"title": " Yonadab ɗan Rekab",
"body": "wannan sunnan mutum ne .(duba: translate_names)"
},
{
"title": "\"In tana nan, ka ba ni hannunka",
"body": "\" idan haka ne ka bani hannunka \". koidan haka, bari gaisa \" a al'adu daban gaisuwa ta wurin shan hannu na nufin yarjajeniya.(Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "ka ga himmata",
"body": " kalman nan \"himma\" ana iya bayyana a matsayin kalman karin haske AT: \"ga yadda nake da Himma\"(Duba: figs_abstractnouns)"
}
]