ha_2ki_tn_l3/09/23.txt

18 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": " juya karusarsa ya tsere",
"body": "\" juya karusarsa yana shirin ya tsere\""
},
{
"title": "wata yaudara ce",
"body": "cuta ko yaudara"
},
{
"title": "da dukkan ƙarfinsa",
"body": "\"da dukkan ƙarfin sa\" ko \"da dukkan ikon sa\""
},
{
"title": " sai ya faɗi a cikin karusarsa",
"body": "Yoram ya mutu da aka harbe shi da kibiya. AT: \"Yoram ya faɗi ƙasa matacce\" (Duba: figs_explicit)"
}
]