ha_2ki_tn_l3/08/18.txt

26 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Yahoram ya bi tafarkin sarakunan Isra'ila",
"body": "A nan \"tafiya\" habaici ne da yake nuna yadda yayi mulki da rayuwarsa. a wannan labarin bisa ga tarihi, sarkin Isra'ila mai mulki mugu ne. Ma'anar wannan shine. AT: \"Yehoram mugun sarki ne, kamar sauran sarkin Isra'ila waɗanda suka yi mulki kafin shi\" (Duba: figs_idiom da figs_explicit)"
},
{
"title": " kamar yadda gidan Ahab ya yi",
"body": "A nan \"gidan\" Ahab na nufin iyalansa gidan Ahab da zuriyarsa ta yanzu. Ahab shi surukin Yahoram. AT: \"kamar yadda sauran iyalan Ahab suke yi\" (Duba: figs_metonymy) "
},
{
"title": "domin ya auri 'yar Ahab a matsayin matarsa",
"body": "Yahoram ya auri 'yar sarki Ahab."
},
{
"title": " ya kuma yi abin da ke mugu a gaban Yahweh",
"body": "A nan \"gaban\" Yahweh na nufin abinda da Yahweh ya yi tunani. AT: \"ya yi abinda Yahweh ya ga mugunta ne\" ko \"ya yi abinda da ga mugunta ne\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "hallaka Yahuda",
"body": "A nan \"Yahuda\" wakili ne na mutanen da suke a can. AT: \"hallaka mutanen Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "tun da ya yi masa alƙawari cewa har kullum ba za a rasa wanda zai yi sarauta daga zuriyarsa ba.\n",
"body": "\"tun da Yahweh ya gaya wa Dauda cewa zai ba Dauda zuriya.\" Wannan na nufin alkawarin Yahweh da Dauda cewa zuriyarsa kullum zasu yi mulkin Isra'ila. Ma'anar wannna shine. AT: \"tunda ya gaya wa Dauda cewa zuriyarsa za su yi mulkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit)"
}
]