ha_2ki_tn_l3/08/10.txt

34 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "har sai da ya ji kunya",
"body": "\"har sai Hazayel ya ji kunya\""
},
{
"title": "shugabana",
"body": "Hazayel na nufin Elesha yadda zai girmama shi."
},
{
"title": "saboda na sani",
"body": "Allah ya nuna wa Elesha abinda zai faru a gaba."
},
{
"title": "za ka yi",
"body": "Kalmar '''kai'' na nufin Hazayel kuma na nufin shi da sojojin da ke ƙarƙashin ikon sarkin. AT: \"zaka sa ya faru\" ko \"za sa sojojinka\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "za ka shirya ... za ka mutu",
"body": "kalmar \"kai\" na nufin Hazayel but anan yana nufin sojojinsa ba shi da kansa. AT: \"ku sojojin za ku shirya ... sojojinka za su kashe\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zaka kuma daddatsa 'yan ƙananansu",
"body": "\"murƙushe 'yan ƙananansu.\" wannan rashin tausayi ne na sojoji kashe ƙananan yara. "
},
{
"title": " za ka kuma kashe samarinsu da takobi",
"body": "Wannan na nufin samarin za su mutu a yaƙi. Takobi shine makamin da aka fi amfani da shi ya yaƙi. AT: \" za ka kuma kashe samarinsu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "za ka kuma feɗe matayensu masu juna biyu.''\n",
"body": "Wannan na nufin yanka cikinsu. AT: \"za ka kuma feɗe cikin matayensu masu juna biyu.''\nda takobi\" (Duba: figs_explicit)"
}
]