ha_2ki_tn_l3/08/01.txt

22 lines
491 B
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "Wannan kalmar za a iya amfani da ita a kawo tsaiko a magana akan labari. A nan rubucin ya fara faɗin sabon labari."
},
{
"title": " matar da ya komar da ɗanta da rai",
"body": "Labarin wannan matar da yaronta yana nan a 4:8."
},
{
"title": "ya maido da shi da rai",
"body": "\"ya sa ya dawo da rai\""
},
{
"title": "Tashi",
"body": "\"tashi daga inda suke\""
},
{
"title": "mutumin Allah",
"body": "\"Elesha, mutumin Allah\""
}
]