ha_2ki_tn_l3/07/05.txt

26 lines
830 B
Plaintext

[
{
"title": "da yamma",
"body": "Wannan na yamma bayan faɗuwar rana, amma kafin gari ya yi duhu."
},
{
"title": "tsakiyar wuri",
"body": "\"gefen\""
},
{
"title": " Aremiyawa su ji ƙarar karusai da ƙarar mahayan dawakai da kuma babbar ƙarar rundunar soja",
"body": "Sojojin Aram suka ji ƙara kamar ƙarartakowar sojoji yana zuwa wurinsu da yaƙi. Wannan ba asalin sojoji bane, amma Ubangiji yasa suka ji shi haka. "
},
{
"title": "suka ce da junansu.",
"body": "\"sojojin Aram suka ce wa junansu\""
},
{
"title": "Sarkin Isra'ila ya yi hayar sarakunan Hitiyawa da na Masar",
"body": "A nan kalmar \"sarakuna\" na wakiltar sojojin ƙasar. AT: \"sojojin Hitiyawa da na Masar\" (Duba: figs_metonymy"
},
{
"title": "su kawo mana hari\n",
"body": "\"su yaƙe mu\" ko \"su kawo mana hari\""
}
]