ha_2ki_tn_l3/14/04.txt

18 lines
841 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhinmin Bayyani",
"body": "cigaba da labarin Amaziya yayi mulki a matsayin sarki Yahuda."
},
{
"title": "Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mafi aiki , wuraren tuddai matsafa ne ke anfani da su domin sujada . ana iya fadin wannan a sarari . AT: Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba' (duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "miƙa hadaya da ƙona turare a tuddan tsafi",
"body": "wuraren tuddai matsafa ne ke anfani da su domin sujada. ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \" hadaya da ƙona turare a tuddan tsafi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ya kashe barorin",
"body": "Amaziya ya bada umurni wa wasu mutane su kashe barorinsa. AT: \"sai ya sa barorinsa su kashe ma'aikanta. (UDB) (Duba: figs_explicit)"
}
]