ha_2ki_tn_l3/11/17.txt

18 lines
430 B
Plaintext

[
{
"title": "tsakanin Yahweh da sarki da kuma mutane",
"body": "yayi alkawali tsakanin sarki da mutanensa"
},
{
"title": "dukkan mutanen ƙasar",
"body": "wannan kari ne don ya nuna cewa mutane dayawa sun lalatar da da haikalin (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "gidan Ba'al ",
"body": "haikalin Ba'al"
},
{
"title": "Mattan",
"body": "wannan sunan wani Firist na miji ne (Duba: translate_names)"
}
]