ha_2ki_tn_l3/09/35.txt

26 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "amma ba su tarar da komai nata ba sai",
"body": "\"basu sami komai na jikinsu ba\" za a iya cewa. AT: \"abinda suka tarar na jikinta shine\""
},
{
"title": "tafin hannuwanta",
"body": "hannun shine na cikin hannu."
},
{
"title": "Batishbe",
"body": "wannan wani ne da ya zo daga Tishbe. duba yadda aka fassara shi a 1:3. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "angar jikin Yezebel kuma za ta zama kamar ɗan kututture a cikin filaye a ƙasar Yezereyel, domin kada wani ya iya cewa ",
"body": "wannan na magana akan yankin jikin Yezebel da aka warwatsar a filin. tunda jikin an yanka shi ba yadda za iya yi ma ta jana'iza. AT: \"jikin Yezebel za a gutsuttsura shi a zubar kamar kashi a saura, yadda ba wanda zai gane yace.\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kashi",
"body": "\"taki\" wannan na magana da kashi da ake amfani dashi a matsayin taki."
},
{
"title": "domin kada wani ya iya cewa ",
"body": "\"domin kada wani ya iya gane jikinta.\" ko \"domin kada wani ya iya ganewa ya ce wannan Yezebel ce.\""
}
]