ha_2ki_tn_l3/09/09.txt

22 lines
928 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan bayanai: ",
"body": "ƙaramin annabin ya ci gaba da faɗar maganar Yahweh ga Yehu, wanda ya shafe ya zama sarkin Isra'ila."
},
{
"title": "Zan mayar da gidan Ahab kamar ",
"body": "wannan na nufin Allah zai hallaka Ahab da iyalinsa kamar yadda ya hallaka Yerobowam da Ba'asha da iyalinsa. AT: \"zan kawar da gidan Ahab kamar yadda na kawar da\" (Duba: figs_explicit) "
},
{
"title": "gidan Ahab",
"body": "wannan maganar an yi amfani da shi sau uku. kowanne lokaci, kalmar \"gida\" na nufin \"iyali\" na mutumin. AT: \"iyalin\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Nabat ... Ahija",
"body": "waɗannan sunan mazaje ne. fassara sunan \"Nabat\" kamar yadda kayi a 3:1. (Duba: translate_transliterate)"
},
{
"title": "Karnuka kuma za su ci naman Yezebel ",
"body": "wannan na nufin karnuka za su ci gawar Yezebel. AT: \"karnuku za su ci gawar Yezebel\" (Duba: figs_explicit)"
}
]