ha_2ki_tn_l3/07/09.txt

22 lines
867 B
Plaintext

[
{
"title": "har gari ya waye",
"body": "\"har safiya\""
},
{
"title": " za mu fuskaci horo",
"body": "Wani da zai hukunta mazaje huɗu ana maganar sa kamar hukunci mutum ne da ya kamasu. AT: \"mutanen za su hukunta mu\" ko \"wani zai hukuntamu\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification)"
},
{
"title": " faɗa wa dukkan gidan sarki",
"body": "A nan kalmar \"gidan\" na wakiltar mutane waɗanda suke fadar sarki. AT: \"faɗawa sarki da iyalinsa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da su ke",
"body": "za a iya ƙarawa a fassara. AT: \"lokacin da suke da sojojin kuma suna nan\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sai aka faɗa a cikin gidan sarki",
"body": "za mu iya cewa. AT: \"mutane suka faɗe shi a cikin gidan sarki\" ko \"sai mutane suka faɗe shi ga sarki da kuma mutanen da ke fada\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]