ha_2ki_tn_l3/03/18.txt

14 lines
689 B
Plaintext

[
{
"title": "Wannan abu ne mai sauƙi a gaban Yahweh",
"body": "A nan \"gaban\" Yahweh na nufin abinda ya yi tunaninsa. AT: \"Yahweh ya ga wannan abu mai sauƙin yi\" ko \"wannan abu mai sauƙi ne ga Yahweh ya yi\" (UDB) (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ƙayataccen birni",
"body": "ƙayataccen birni an kare shi sosai da ga abokan gaba da waɗansu abubuwa kamar dogowar katanga ko kuma wani abu mai sauƙi na kariya."
},
{
"title": "mayar da kowanne wuri kufai da duwatsu.''\n",
"body": "wannan na nufin a sa dutse a kan kowacce ƙasa mai bada amfani saboda ta yi wahalar aiki. ma'ana AT: \"mayar da kowanne ta wurin rufe su da duwatsu\" (Duba: figs_explicit)"
}
]