ha_2ki_tn_l3/06/04.txt

18 lines
601 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Elisha ya tafi da annabawan saran itatuwa."
},
{
"title": "kan gatarin ya faɗa a cikin ruwa",
"body": "kan gatari na nufin ƙarfen mai kaifi. wannan na nuffin ya fita daga ƙotar ya faɗa cikin ruwa. AT: \"kan gatarin ya ifta daga hannun ya faɗa cikin ruwa.\""
},
{
"title": "Waiyo!!",
"body": "Mutumin ya ce haka ne ya nuna yadda fushi da acin rai. ida akwai wata han ya da zaka sa wannan a ya renku za ka iya amfani dashi."
},
{
"title": "aro shi aka yi",
"body": "za mu iya ce wa. AT: \"na aro ne\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]