ha_2ki_tn_l3/23/03.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "zai bi Yahweh",
"body": "Ana magana da hanyar da mutum yake rayuwa kamar wanda yake tafiya akan hanyar, da kuma \"bin mutum\" wani ma'anar ne don aikata abinda wancan mutumin yayi ko yana son wasu suyi. Maimaita fassarar: \"yin biyayya ga\nUbangiji\" yadda mutum yake rayuwa ana iya bayana shi kamar hanyoyinsa da \" yi tafiya a bayan wani \"wani\" kwantanci ne na bin sawun wani ko kukma yin abin da wani yayi. AT: \" yi rayuwa na biyaya ga Yahweh\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy"
},
{
"title": "dokokinsa, da ummurnansa da farillansa",
"body": " kalmomin nan guda uku na da ma'ana guda > duka uku na nanata dokokin Yahweh a attaurat \"(Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "da dukkan zuciyarsa da dukkan ransa",
"body": " wannan magana \" da dukan zuchiyansa\" na nufin \"gaba daya\" \" da dukkan ransa \" na nufin dukan jikinsa. wadanan jumloli biyu na da ma'ana daya. AT: \" da dukkan ransa\" ko dukan karfinsa\" (Duba: figs_idiom da figs_doublet)"
},
{
"title": "da aka rubuta a wannan littafin",
"body": "ana iya fassara wannan a tsari mafi aiki. AT: da aka rubuta a littafinsa \" ko \" da ke kumshe acikin littafi nan\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]