ha_2ki_tn_l3/08/03.txt

14 lines
562 B
Plaintext

[
{
"title": "ga sarkin",
"body": "Wannan na nufin sarkin Isra'ila."
},
{
"title": "domin gidanta da kuma ƙasarsa",
"body": "Bayan da matar ta tafi, gidan ta da dukiyoyinta an kwashe. Tana roƙon a maido mata da shi. ma'anar wannan bayanin za a iya cewa. AT: \"domin gidanta da dukiyarta a maido mata\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Yanzu",
"body": "Wannan kalmar anan anyi amfani da ita a kawo tsaikon labarin. Anan marubucin ya bamu matashin bayanin game da abinda sarki yake yi yayin da matar ta iso. (Duba: writing_background)"
}
]