ha_2ki_tn_l3/12/13.txt

10 lines
364 B
Plaintext

[
{
"title": "ba a biya domin aikin yin ",
"body": "\"ba a biya domin aikin yin wani aiki a haikali ba\""
},
{
"title": "kofin zinariya da fitilu da kwangiri da kakaki, ko kuma duk wani aiki na azurfa ",
"body": "wadannan sune abubuwan da ya kamata da firistoci sun yi amfani domin hidima daban daban a cikin haikali. kamar su hadaya da ɓukukuwa"
}
]