ha_2ki_tn_l3/20/12.txt

14 lines
614 B
Plaintext

[
{
"title": " Marduk-Baladan ... Baladan",
"body": "Wannan sunayen sarkin Babila da yayansa maza. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "saurari wasiƙun nan",
"body": "1) da kyau a bincika wadannan haruffa ko 2) na ji sakon daga wurin sarkin Babila"
},
{
"title": " Babu wani abu...da Hezekiya bai nuãna masu ba.",
"body": "\"Babu\" da \"kar\" sun kawar da juna don tabatar da raayin da ya tabbata, wannan kari ne da ake amfani da shi don girmamawa. AT: \"Hezekiya ya nuna mashi komai da komai da ke cikin gidansa da kuma masarautarsa. (Duba: figs_doublenegatives da figs_hyperbole)"
}
]