ha_2ki_tn_l3/02/23.txt

18 lines
551 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai ya tafi can zuwa Betal",
"body": "An yi amfani da kalmar \"haura\" a nan saboda Betel ta fi girma sama da Yeriko."
},
{
"title": "ka tafi",
"body": "Samarin sun so Elisha ya ya tafi ya bar su sai suka nuna ta wurin cewa \"ka tafi.\" AT: \"barnan\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "mai saiƙo",
"body": "masu saiƙo basu da koda da gashi ko guda ɗaya a kansu. Samari suna yi wa Elisha ba'a don yana da saiƙo."
},
{
"title": "Samari arba'in da biyu",
"body": "\"samarin 42\" (Duba: translate_ numbers)"
}
]