ha_2ki_tn_l3/21/16.txt

14 lines
783 B
Plaintext

[
{
"title": "Haka kuma, Manasse",
"body": "\"Kuma\" ko \"bugu da kari\""
},
{
"title": "Manasse ya zub da jinin adalai da yawa",
"body": "wannan kalmar \" zub da jinin mara laifi\" misali na kisankai ko fid rai da karfi . fassara da ya fi dacewa domin mai karatu ya fahimta shene wasu ne suka taimakawa Manassa yayi haka. AT:\" Manassa ya dokaci sojojinsa su kashe mutane da basu da laifi. (See: figs_metonymy)"
},
{
"title": "har sai da ya cika Yerusalem daga gefe ɗaya zuwa wani gefen da mutuwa",
"body": "wannan furcin ya nuna yawan mutane da aka kashe a ko'ina cikin Yerusalem. wannan sunnann\" mutuwa\" na nufin mutanen da suka mutu\" AT: \" a kwai mutane dayawa da suka mutu ko ina a cikin Yerusalem. (Duba : figs_hyperbole da figs_abstractnouns)"
}
]