ha_2ki_tn_l3/03/26.txt

30 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Sarki Mesha",
"body": "Fassara sunan wannan sarkin kamar yadda kayi a 3:4."
},
{
"title": "ya ga ya yi rashin nasara",
"body": "\"ya ga an ci sojojinsa\""
},
{
"title": "masu takkuba ɗari bakwai",
"body": "\"masu takkuba 700\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "masu takkuba",
"body": "sojojin da suke yaƙi da takobi"
},
{
"title": "karya ta",
"body": "\"sami hanya ta wuce wa da ƙarfi\" akwai sojoji da yawa da suke yaƙi a filin dãga da yasa suke jin wahala su yi tafiya a ƙungiya."
},
{
"title": "miƙa shi a matsayin baiko na ƙonawa",
"body": "Sarki Mesha ya ƙona ɗansa da wuta har sai da ya mutu. ya yi haka a matsayin hadaya ta ƙonawa a ga kemosh, allahn ƙarya na Mowab. (Duba: figs_Explicit)"
},
{
"title": "Don haka akwai fushi mai tsanani gãba da Isra'ila",
"body": "A nan kalmar \"fushi\" za a iya sa shi a matsayin aikatau. akwai mutum biyu da zai iya yiwuwa suna fushi 1) sojojin Mowabawa. AT: \"don haka sojojin Mowabawa suna fushi dan Isra'ila\" ko kuma 2) Allah. AT: \"don haka Allah na fushi sosai da Isra'ila\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]