ha_2ki_tn_l3/03/15.txt

26 lines
727 B
Plaintext

[
{
"title": "ya zamanto",
"body": "\"ya zama haka\""
},
{
"title": "mai kiɗa garaya",
"body": "wani da yake kiɗa garaya"
},
{
"title": " sai hannun Yahweh ya zo kan Elisha.",
"body": "A nan \"hannun\" Yahweh na nifin \"iko.\" AT: \"ikon Yahweh ya zo kan Elesha\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "tare mahara",
"body": "Tare mahara wani dogon tsanya da ma'aikata suka yi a ƙas domin su ringa tare ruwa"
},
{
"title": "wannan rafin zai cika da ruwa",
"body": "za mu iya sa shi. AT: \"wannan rafin zai cika da ruwa\" (Duba: figs_activepassive) "
},
{
"title": "za ku kuma sha",
"body": "Wannan na nufin shan ruwa da Yahweh ya tanada. AT: \"za ku sha ruwan\" (Duba: figs_explicit)"
}
]