ha_2ki_tn_l3/03/13.txt

30 lines
1.8 KiB
Plaintext

[
{
"title": "me zan yi da kai?",
"body": "Eleshe ya yi amfani da wannan tambayar ya nanata ce wa shi da sarki basu da wata hallaƙa.wannan tmbayar za a iya amfani da ita. AT: \"ba ni da wata halaƙai da kai\" ko \"ban da wani abind da zanyi maka.\" (Duba: rquestion)"
},
{
"title": "ya bashe su a hannun Mowab",
"body": " A nan \"Mowab\" na nufin sojojin sa. \"hannun Mowab\" na nufin ikon Mowab. AT: \"ya bashe mu a hannun Mowab\" ko \"sojojin Mowab za su ci nasara akan mu\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Muddin Yahweh na raye a gaban wanda nake tsaye, tabbas",
"body": "\"Kamar yadda na sani Yahweh mai ruduna na raye, wanda nake tsaye a gabansa, tabbas.\" A nan Elesha ya haɗa tabbacin Yahweh na raye da tabbacin banda sarki Yehoshafatna wurin ba zai saurari Yowam ba. Wannan hanya ce ta yi alkawarin rantsuwa. AT: \"Muddin Yahweh na raye a gaban wanda nake tsaye, na yi mmaku alkawari\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "wanda nake tsaye a gabansa",
"body": "A nan bautawa Yahweh an faɗe shi kamar tsayawa a gabansa. AT: \"wanda na ke bautawa\" (Duba: figs_Metaphor)"
},
{
"title": " in da ba domin ina ganin darajar kasancewar Yahoshafat sarkin Yahuda ba, da ba zan ji ku ko in dube ku ba.",
"body": "za mu iya cewa. AT: \"na saurare ku ne don ina ganin girman Yehoshafat sarkin Yahuda\" (Duba: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "ina girmama kasancewar Yehoshafat",
"body": "A nan Yehoshafat an kwatanta shi da kasancewar sa. AT: \"ina girmama Yehoshafat\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": " da ba zan ji ku ko in dube ku ba, ko ma kallon ku",
"body": "Maganganu biyu na da ma'ana guda ɗaya kuma an yi su domin su nanata ba zai saurari Yoram ba. AT: \"ba banga abin da zai sa in saurare ku\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]