ha_2ki_tn_l3/03/11.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": " Ko babu wani annabin Yahweh ne, da zamu tambayi Yahweh ta wurinsa?",
"body": "Yehoshafat ya yi amfani da tambaya anan don nufin akwai annabawa ana da zasu bincika. za a iya rubuta shi AT: \"Na tabbata akwai annabawan Yahweh anan! ku gaya mani inda zan sami wani domin mu tambayi Yahweh.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Shafat",
"body": "wannan sunan mazaje ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": " shi ne ya zuba ruwa a hannun Iliya",
"body": "Wannan habaici ne cewa shi maitaimakon Iliya n. maganar \"zuba ruwa ahannunsa\" yana yi ne na nuna wata hanya da ya bautawa Iliya. AT: \"si maitaimakon Iliya ne\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": " Maganar Yahweh na tare da shi",
"body": "Wannan na nuna cewa shi annabi ne kuma Yahweh na faɗa masa abinda zai ce. AT: \"yana faɗar abinda Yahweh ya faɗa masa ya ce\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "suka tafi wurinsa.",
"body": "Suka tafi suka ga Iliya suka tambayeshi abinda za su yi. ma'anar shine AT: \"suka je suke ga Iliya suka faɗa masa abind zasu yi\" (Duba: figs_explicit)"
}
]