ha_2ki_tn_l3/04/12.txt

26 lines
1021 B
Plaintext

[
{
"title": "Gehazi",
"body": "Wannan sunan namiji ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": " kira wannan Bashumaniya",
"body": "\"Kira wannan Bashumaniya.\" Wannan na nufin matar Shumem da Elisha ya ke zama da ita."
},
{
"title": "kin sha duk wannan fama domin ki kula da mu",
"body": "Maganar \"duk wannan faman\" na nufin abubuwan da matar ta yi wa Eleshe. AT: \"kin nuna mana jinƙai da kula sosai\""
},
{
"title": "Me zamu yi maki",
"body": "za mu iya cewa. AT: \". Me zamu yi maki\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ko ma yi magana dominki",
"body": "A nan Elesha na tambayar ko tna son ya yi roƙo dominta ga sarki ko shugabanni. wannan ma'ana shine. AT: \"ko ma yi roƙo dominki\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ina zama a cikin mutanena",
"body": "Matar tana nufin cewa bata da buƙata tana da abubuwan da take buƙata saboda iyalinta suna lura da ita, AT: \"iyali na ne zaye dani domin suna lura da ni, bani da buƙatar komai.\" (Duba: figs_explicit)"
}
]