ha_2ki_tn_l3/20/14.txt

14 lines
706 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗannan mazajen ",
"body": "wannan na nufin mutane da sarki Hezekiya ya aikesu da saƙo daga Berodak Baladan."
},
{
"title": "Sun ga kome a gidana. Babu wani abu cikin abubuwa masu daraja da ban nuna masu ba",
"body": "Hekekiya ya maimaita wannan ra'ayi a hanyoyi guda biyu don Jaddada ma'anarsa . (duba: figs_hyperbole da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Babu wani abu cikin abubuwa masu daraja da ban nuna masu ba",
"body": "Babu\" da \"kar\" sun kawar da juna don tabatar da raayin da ya tabbata, wannan kari ne da ake amfani da shi don girmamawa. AT: \"Hezekiya ya nuna mashi komai da komai da ke cikin gidansa da kuma masarautarsa (duba: figs_doublenegatives)"
}
]