ha_2ki_tn_l3/20/06.txt

22 lines
582 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimim bayani",
"body": "cigaba da sakon Yahweh zuwa sarki Hezekiya ta wurin baransa annabi ishaya."
},
{
"title": " shekaru goma sha biyar ",
"body": "shekaru 15 (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "daga hannun sarkin Asiriya",
"body": "\" Hannu\" kwatanci ne na iko, mulki da sarrafawa. AT: \" daga ikon sarki Asiriyawa. (Dubu : figs_metonymy)"
},
{
"title": "curin ɓaure",
"body": "\"manna da aka yi da curin ɓaure\" (UDB)"
},
{
"title": "suka sa a marurunsa",
"body": "ɓarorin Hezekiya suka sa curin ɓauren a ciwonsa"
}
]