ha_2ki_tn_l3/19/27.txt

18 lines
687 B
Plaintext

[
{
"title": "muhinmim bayyani",
"body": "cigaba damaganar Yahweh daga bakin annabi Ishaya zuwa sarki Hezekiya game da sannekereb . an yi anfani da layi domin rubuce rubuce a (duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": " tawayenka gãba da ni",
"body": "fushinka na gãba da ni"
},
{
"title": " taƙamarka ta kai kunuwana",
"body": "\"kunuwana\" misali ne na sauraro AT: \" domin na saurari kalmomin girman kai \"(Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zan sa ƙugiya a hancinka, da linzami a bakinka",
"body": "\"ƙugiya\" da linzami (domin takumkumi ga jaki) misalai ne domin Ikon Yahweh bisa Sannekereb AT: \" zan bi da kai kamar dabba\"(Duba: figs_metaphor)"
}
]