ha_2ki_tn_l3/22/17.txt

22 lines
929 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Saƙon da Yahweh ya aika wa sarki Yosiya ta hannun Hulda, annabiya."
},
{
"title": " don haka na fito da wutar hasalata gãba da wannan wurin, kuma ba za ta mutu ba",
"body": "Yahweh ya fusata an ambato shi ne sai ka ce fushinsa wuta ne da aka ƙunna da baza a iya kashewa ba . AT: (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "wannan wurin",
"body": "\"wuri\" a nan na wakiltar mutane da ke zaune a cikin Yerusalem da Yahuda. AT: \" wadannan mutanen (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "game da kalmomin da ka ji",
"body": "\"kalmomi\" anan na wakiltar maganar d a Hulda tati faɗi. AT: \" game da kalmomin da ka ji\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wannan furcin Yahweh ne.",
"body": "\"Yahweh\" yayi magana game da kansa a matsayin mutum na uku. ana iya furta wannan a matsayiin mutum na farko. AT: \" wannan shine na furta. (Duba: figs_123person)"
}
]