ha_2ki_tn_l3/25/27.txt

14 lines
470 B
Plaintext

[
{
"title": "a shekara ta talatin da bakwai",
"body": "\"shekara 37\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "a wata na goma sha biyu, a rana ta bakwai ga wata.",
"body": "Wannan shi ne watan goma sha biyu na kalandar Ibraniyanci. Ranar ashirin da\nbakwai tana gab da farkon watan Afril a kalandar Yammaci. (Duba: translate_ordinal da translate_hebrewmonths)"
},
{
"title": "Awel Marduk",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
}
]