ha_2ki_tn_l3/25/20.txt

14 lines
576 B
Plaintext

[
{
"title": "ya kashe su",
"body": "Wannan hanya ce ta ladabi da ake cewa \"kashe su.\" Zai fi kyau a fassara domin mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane na iya taimaka wa sarki yin wannan. (Duba: figs_euphemism da figs_explicit)"
},
{
"title": "Ta haka Yahuda ya bar ƙasarsa zuwa zaman bauta",
"body": "\"Don haka aka fitar da jama'ar Yahuda daga ƙasarta\""
},
{
"title": "Yahuda ya bar ƙasarsa ",
"body": "Yahuda, sunan mutane kungiyar ne, da yake magana ne ga mutane da kansu. AT: \"mutanen Yahuda sun fita daga ƙasarsu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]