ha_2ki_tn_l3/25/08.txt

18 lines
583 B
Plaintext

[
{
"title": "a wata na biyar, a rana ta bakwai ga watan",
"body": "Wannan shi ne watan biyar na kalandar Ibraniyanci. Rana ta bakwai tana gab da\nƙarshen Yuli a kalandar Yammaci. (Duba: translate_ordinal da translate_hebrewmonths)"
},
{
"title": "Nebuzaradan",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Game da garun kewaye da Yerusalem kuwa, dukkan",
"body": "\"Abin da ya faru ke nan ke faruwa da dukkan bangon da ke kewaye da Yerusalem: dukka\""
},
{
"title": "da ke ƙarƙashin",
"body": "\"waɗanda suke bin umarnin\""
}
]