ha_2ki_tn_l3/24/03.txt

18 lines
792 B
Plaintext

[
{
"title": "Hakika ta bakin Yahweh ne",
"body": "Wasu juyi suna da, “Tabbas saboda fushin Yahweh ne,” wanda yake daidai da\nkaranta ainihin rubutun. Idan masu fassarar suna da damar jujjuya fassarori a cikin manyan yaruka a yankin su, tabbas ya kamata su bi yadda suka zaɓi. "
},
{
"title": "ta bakin Yahweh ne",
"body": "Anan \"baki\" yana wakiltar umarnin Yahweh. AT: \"kamar yadda Yahweh ya umarta\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya cire su daga fuskarsa",
"body": "\"rabu da su\" ko \"halakar da su\""
},
{
"title": "ya cika Yerusalem da jinin adalai",
"body": "Jini magana ce ta rayuwar marasa laifi, kuma zubar da jini kalma ce ta kisan mutane marasa laifi. AT: \"Ya kashe mutane da yawa marasa laifi a cikin Yerusalem\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]