ha_2ki_tn_l3/23/01.txt

18 lines
700 B
Plaintext

[
{
"title": "da dukkan mazaunan Yahuda da Yerusalem ",
"body": "Wannan janar ne. AT: \"da yawa wasu mutane\" wannan asalin ne (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "daga ƙanƙani zuwa babba",
"body": "Wannan magana kai ya hada da kowa a tsakanin. AT: \"daga ƙarami mai mahimmanci zuwa mafi mahimmanci\" (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "Sai ya karanta dukkan a kunnuwansu",
"body": "\"Sai sarki ya karanta da babbar murya domin su ji\" "
},
{
"title": "da aka samu ",
"body": "A cikin 2 Sarakuna 22: 8 ya faɗi cewa Hilkiya ya sami littafin. Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"da Hilkiya ya samu\" ko \"abin da suka samu\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]