ha_2ki_tn_l3/22/08.txt

10 lines
369 B
Plaintext

[
{
"title": "littafin dokoki ",
"body": "Wataƙila an rubuta waɗannan dokoki a kan littafi. Littafin gungura wani nau'in littafi ne da aka yi da doguwar takarda, papyrus ko fata. "
},
{
"title": "sun ba da shi ga hannun ma'aikatan ",
"body": "Anan \"hannun\" yana wakiltar masu aiki gaba ɗaya. AT: \"an ba shi ga ma'aikatan\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]