ha_2ki_tn_l3/21/16.txt

22 lines
1.4 KiB
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Haka kuma, Manasse",
"body": "\"Hakanan, Manasse\" ko \"Bugu da ƙari, Manasse\""
},
{
"title": "Manasse ya zub da jinin adalai da yawa",
"body": "Kalmomin \"zubar da jini marasa laifi\" kalmomi ne na kashe mutane da ƙarfi. Zai fi kyau a fassara wannan don mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane sun taimaka wa Manas yin hakan. AT: \"Manasse ya umarci sojojinsa su kashe mutane da yawa marasa laifi\" (See: figs_metonymy)"
},
{
"title": "har sai da ya cika Yerusalem daga gefe ɗaya zuwa wani gefen da mutuwa",
"body": "Wannan kalmonin yana nuna yawan mutanen da Manasse ya kashe a duk Yerusalem. Ana iya bayyana sunan \"mutuƙar\" a matsayin \"mutanen da suka mutu.\" AT: \"akwai mutane da yawa da suka mutu ko ina a cikin Yerusalem\" (Duba : figs_hyperbole da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ba a rubuta su cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?",
"body": "Wannan za a iya bayyana da shi a aikace kuma ya ɗauka cewa amsa tabbatacciya ce. Tambayar yana da magana kuma ana amfani dashi don girmamawa. Duba yadda ake fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su ... Yahuda.\" ko \"za ku same su ... Yahuda.\" (Duba: figs_activepassive da figs_rquestion)"
},
{
"title": "a lambun Uzza",
"body": "Maanoni masu maana su ne 1) “lambun da ya kasance mallakar wani mutum mai suna Uzza” ko 2) “Lambun Uzza.” (Duba: translate_names)"
}
]