ha_2ki_tn_l3/20/19.txt

14 lines
674 B
Plaintext

[
{
"title": "yana tunanin",
"body": "\"Saboda Hezekiya yayi tunani\""
},
{
"title": "Ba za a sami salama da zaman lafiya a kwanakina ba?",
"body": "Hezekiya ya yi wannan tambaya domin ƙarfafa sanin sanin amsar. AT: \"Na iya tabbata cewa za a sami kwanciyar hankali da kwanciyar hankali\na cikin kwanakinina.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ba a rubuce suke cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?",
"body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa an rubuta waɗannan abubuwan. Duba yadda ake fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuda.\" (Duba : figs_rquestion)"
}
]