ha_2ki_tn_l3/20/10.txt

10 lines
600 B
Plaintext

[
{
"title": "Abu mai sauki ne ga inuwa ta yi gaba da taƙi goma",
"body": "Me yasa \"abu ne mai sauki\" za'a iya bayyana a sarari. \"Abu ne mai sauki ka sa inuwa ta motsa matakai goma, domin wannan abu ne da ya dace a yi shi\" (Duba : figs_explicit)"
},
{
"title": "a matakalin Ahaz.",
"body": "Wannan wata hanya ce ta musamman da aka gina wa Sarki Ahaz a hanyar da matakan sa suka nuna a dai-dai lokacin da rana take haskakawa yayin da rana take haskawa. Ta wannan hanyar, staircase ɗin ya ba da labari don lokacin. AT: \"matakan da aka gina wa sarki Ahaz\" (Duba: figs_explicit)"
}
]