ha_2ki_tn_l3/19/29.txt

18 lines
728 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ishaya a nan yana magana ne da sarki Hezekiya. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "girma a jeji",
"body": "\"yayi girma ba tare da an dasa shi ba\" "
},
{
"title": "Ragowar gidan Yahuda da suka rayu za su sake yin saiwa su yi ",
"body": "Wannan kwatancin yana kwatanta maido da ragowar zuwa tsiro waɗanda ke ɗauka\nkuma suna haifar da sakamako. AT: \"Mutanen Yahuda waɗanda suka dawwama za su komar da rayuwarsu da wadatarsu\" ko \"Mutanen da suka ragu a cikin Yahuda za su yi arziki su sami yara da yawa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Himmar Yahweh mai runduna za ta yi haka.",
"body": "\"Babban karfi na Yahweh zai sa hakan ta kasance\" "
}
]