ha_2ki_tn_l3/18/24.txt

10 lines
819 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya zaka ma iya karawa da mafi ƙanƙantar shugaban sojojin ubangijina?",
"body": "Ya yi wannan tambayar don ya jaddada cewa sojojin Hezekiya ba su da albarkatun da za su yi yaƙi. Yana kuma amfani da ƙari wajen yin ba'a ga rundunar Hezekiya. AT: Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) \"Ba za ku iya yin nasara ko da ɗaya daga cikin mafi girman sojojin sarki ba.\" ko 2) \"Ba za ku iya kayar da rukunin sojojin sarki ta hannun babban jami'insa ba.\" (Duba: figs_rquestion da figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Na taɓa zuwa nan in yi yaƙi in hallka ta ba tare da Yahweh ba? ",
"body": "Yayi wannan tambayar domin ya jaddada cewa Yahweh yana bayan nasarar sa don yin biyayya da umarnin rusa Isra'ila. AT: \"YAhweh da kansa ya ce mana mu zo nan mu lalatar da ƙasar nan!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]