ha_2ki_tn_l3/16/19.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ba a rubuce suke cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?",
"body": "Ana amfani da wannan tambayar don ko sanar da ko kuma tunatar da masu karatu cewa\nbayanin game da Ahaz yana cikin wannan littafin. Hakanan za'a iya bayyana wannan a\ncikin tsari mai aiki. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT \"an rubuta su a abubuwan da sarakunan Yahuda suka\nyi.\" ko \"wani ya rubuta game da su a littafin ... Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ahaz ya kwanta da kakaninsa",
"body": "Barci yana wakiltar mutuwa. AT: \"Ahaz ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi\" ko \"kamar kakanninsa, Ahaz ya mutu\" (Duba: figs_metaphor da figs_euphemism)"
},
{
"title": "bizne shi tare da kakaninsa a birnin Dauda",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Watau fassarar: \"mutane sun binne shi tare da kakanninsa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Hezekiya ɗansa ya zama sarki a madadinsa",
"body": "Kalmomin \"a wurinsa\" magana ne mai ma'ana \"a maimakon sa.\" AT: \"ya zama sarki maimakon Ahaz\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]