ha_2ki_tn_l3/15/23.txt

18 lines
992 B
Plaintext

[
{
"title": "A shekara ta hamsin ta Azariya sarkin Yahuda",
"body": "Ana iya furta wannan a sarari da cewa wannan shine shekaransa sa na hamsin na mulkinsa. AT: \"A shekara ta 50 na mulkin Azariya sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
},
{
"title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh. ",
"body": "Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin\n2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bai juya daga zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba",
"body": "Barin zunubai yana nuna ƙin aikata waɗannan zunuban. AT: \"Fekahiya bai ƙi aikata zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba\" ko kuma \"ya yi zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat ya yi zunubi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya sa Isra'ila ta yi zunubi.",
"body": "Anan kalmar \"Isra'ila\" tana wakiltar mutanen mulkin Isra'ila. (Duba: figs_metonymy)"
}
]