ha_2ki_tn_l3/15/21.txt

14 lines
739 B
Plaintext

[
{
"title": "ba a rubuce suke ... Isra'ila ?",
"body": "Ana amfani da wannan tambayar don ko sanar da ko kuma tunatar da masu karatu cewa\nbayanin game da Menahem yana cikin wannan littafin. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin abubuwan da sarakunan Isra'ila suka yi.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Manahem ya yi barci tare da kakaninsa",
"body": "Barci yana wakiltar mutuwa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 10:35. AT: \"Menahem ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi\" ko \"kamar kakanninsa, Menahem ya mutu\" (Duba: figs_metaphor da figs_euphemism)"
},
{
"title": "Fekahiya",
"body": "Wannan sunnan mutum ne. (Duba: translate_names"
}
]