ha_2ki_tn_l3/15/13.txt

18 lines
807 B
Plaintext

[
{
"title": "ya fara mulki a shekara ta talatin da tara na Azariya sarkin Yahuda",
"body": "Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta talatin da tara ta mulkinsa. AT: \"a shekara ta 39 ta sarautar Azariya Sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
},
{
"title": "Menahem ... Gadi",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ya yi mulki na wata ɗaya a Samariya",
"body": "Samariya ita ce birnin da yake zaune a lokacin da yake mulkin Isra'ila. AT: \"Shallum ya zauna a Samariya ya yi mulkin Isra'ila wata ɗaya kawai\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "zama sarki a madadinsa",
"body": "Kalmomin \"a madadinsa\" na nufin \"a maimakon sa.\" AT: \"ya zama sarki a maimakon Shallum\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]